Ashaikh Ahmad Salim Muhammad Sani

Ashaikh Ahmad Salim Muhammad Sani الحمد لله الذي بنعمت السلام والحمد لله الذي بنعمت الإيمان

06/04/2026

HAKURI DA QADDARA

Ibnul Qayyim (Rh) ya ce: Yin Hakuri Wajibi ne bisa ijma'in malamai, kuma shi rabin imani ne, domin imani yanki biyu ne, yankin hakuri da yankin godiya, duk wanda ya lizimci hakuri, to ba zai yi fushi da qaddara ba ko fada da ita, ko da kuwa qaddarar mai radadi ce a ranshi.

مدارج السالكين ٢/١٥٢

06/04/2026

AMBATON ALLAH AKAI AKAI
قال ابن رجب الحنبلي -رحمه الله- :

ومِنْ الأعمال التي تُوصلُ إلى محبَّةِالله تعالى - وهي من أعظم علامات المُحبِّين

كُثرة ذِكر الله ﷻ بالقلبِ واللِّسان.

قال بعضهم : ما أدمن أحدٌ ذِكر الله إلا وأفادَ منه محبَّة الله تعالى .‏ وقال ذو النون : مَن أدمنَ ذكر الله قذفَ اللهُ في قلبه نور الاشتياق إليه.
وقال بعض التابعين : علامة حبِّ الله كثرةُ ذِكرهِ؛ فإنك لن تُحبَّ شيئًا إلَّا أكثرتَ ذِكره.

(مجموع الرسائل ١٥٤/١)

Ibn Rajab al-Hanbali (Allah Ya yi masa rahama) ya ce:

Daga cikin ayyukan da ke haifar da ƙaunar Allah Madaukaki - kuma wannan yana ɗaya daga cikin manyan alamomin waɗanda ke ƙaunarSa - shine:

Ambaton Allah Madaukaki akai-akai da zuciya da harshe.

Wasu sun ce: Babu wanda ya dage wajen ambaton Allah ba tare da samun ƙaunarSa ba. Dhu al-Nun ya ce: Duk wanda ya dage wajen ambaton Allah, Allah yana jefa masa hasken sha'awarSa a cikin zuciyarsa.

Wasu daga cikin Magada sun ce: Alamar ƙaunar Allah ita ce ambatonSa akai-akai; domin ba za ka so komai ba tare da ambatonsa akai-akai ba.

(Majmu' al-Rasa'il 1/154)

Wasu bata gari da ba a san ko su waye ba sun kai hari gidan Sheikh Bashir Sokoto da magariba jiya 1 ga watan Ramadan, al...
19/02/2026

Wasu bata gari da ba a san ko su waye ba sun kai hari gidan Sheikh Bashir Sokoto da magariba jiya 1 ga watan Ramadan, alhamdulillah harin bai rutsa da kowa ba. Wannan shi ne karo na uku da bata garin s**a kawo wa malam hàri.

Muna addu’ar Allah ya tsare malam daga dukkan sharrin masu sharri. Ameen.

19/02/2026

اللهم ارزقني وارزق مني اللهم أطعم بي ذا مسغبةٍ، وأغنِ بي ذا متربةٍ، وبيِّض بي وجه ذي كسوفٍ من كآبةٍ، واجبر بي كسر ذي وجعٍ مَطْوِيٍّ نابَه، وأغث بي له، وولِّ وجهي جهة المساكين مستورًا عن عيونهم صيانةً لوجوههم

19/02/2026

MACE idan ta Siffantu da Siffa mai kyau.

Idan kikaga kinsamu yawaitar Mutanen kirki acikin maneman ki, tou lallai akwai wani abin so na kirki a tattare dake.

Idan MACE ta siffantu da Wasu ababe kamar haka, zakuga Mazan kirki na ruge ruge wurin isa gareta.
1 Sanya Hijabi
2 ilimin addini
3 kamun kai
4 son addini
5 Son neman ilimi
Da sauransu....

Ababen dana lissafo, ababe ne wanda ana iya ganinsu a zahiri
Kuma daama Da zahiri ake amfani
Idan s**a kasance sa6anin haka kuma a zuci tou wannan ba hurumin mutane bane.

Abin Nufi anan shine..
Ababen dana lissafo a sama, Kowa yasani Siffofi ne na kwarai Wanda kowacce MACe idan ta siffantu dasu Zataga Samuwar mutanen kirki a wurinta ya ninka mutane akasin haka.

Sa6anin wacce bata lizimci waɗancan siffofi ba, Mafi yawa mutanen banza ke isa gareta domin babu siffa ta kwarai data siffantu dasu.

Note:
Yar Uwa ki daure ki Siffantu da siffa ta mutanen kwarai hakan zai taimakawa nutsuwarki data zuciyarki
Domin idan zuciya ta kasance bb haske aciki, by the time kina shiga cikin mutanen kirki da siffantuwa dasu Allah zai sauya miki izuwa zuciya ta kwarai.

Allah yasa mu dace

19/02/2026

FALALAR AZUMI 🌙✨

Azumi garkuwa ne daga zunubi.
Hanya ce ta samun aljannah.

19/02/2026

اللهُمَّ أوتِد هذا القَلب على ما تَرضى، أقِمْهُ حيثُ ترضَى، أمِتْهُ حينَ ترضَى وعلى الذي ترضَى.

19/02/2026

. ‏قال الشيخ صالح الفوزان حفظه الله :

‏ لا تملَّ من طلب العلم، اطلب العلم، ولو كان إدراكك قليلًا، والقليل مع العمل الصالح فيه بركة، وفيه خير، ومواصلة طلب العلم لا شكَّ أنها خير، وطلب العلم عبادة، طلب العلم أفضل من صلاة النافلة.

‏📝[الاجابات المهمة(٨٤)].

19/02/2026

_🌹🌹Manzon Allah S.A.W yace :Cikakken marowaci shine wanda aka ambaceni a inda yake, amma bai yimin salati ba.🌹🌹_

Nasa'ey.

11/02/2026

اللهم لا تحرم أمواتنا مغفرتك وقد إنقطع بهم العمل ولا حول لهم، اللهم أرحم قلة حيلتهم وأنر قبورهم وأغفرلهم وآنس وحشتهم يارب

Address

Mana Babba Area Sokoto
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashaikh Ahmad Salim Muhammad Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category