Hausa/Fulani tushe daya ne

Hausa/Fulani tushe daya ne Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa/Fulani tushe daya ne, Legal, Katsina.

05/05/2024

Assalamualaikum warahmatul lahi wabarka tuhu yan uwana hausa fulani da fatan kowa ya wuni lapiya ina rokon Allah ya kara zaunar da kasar mu nageria da filasdin da sauran kasashen musulmi gaba

17/11/2023

Slm Yan uwana hausa Fulani ina yima mana fatan zaman lapiya a wannan kasa tamu ta Nigeria da kewayenta musamman ma Niger da kamaru da chadi Yan uwa mu farga idan bacci muke akwai kaidin turawa da arna makiya Allah da suke so su tsiro da gaba da tashin hankali a tsakanin hausawa da kuma fulani tabbas abunda yake faruwa ya fara karfi saboda akwai wuraren da fulani basu iya zuwa haka zalika akwai wuraren da in dai kai ba haushe ne baka isa ka he wajen ba to muna kira ga shugabannin hausawa da fulani dasu shiga wannan lamarin Allah ya zaunar da kasar mu lapiya

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa/Fulani tushe daya ne posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category