Obi-Datti group katsina state

Obi-Datti group katsina state Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Obi-Datti group katsina state, Legal, Shagari low cost, Katsina.

Alhamdulilalh, taro ya tashi lafiya, mutanen Makurdi Allah maida kowa gidansa lafiya, mungode. Be Obidient to rebirth Ni...
11/11/2022

Alhamdulilalh, taro ya tashi lafiya, mutanen Makurdi Allah maida kowa gidansa lafiya, mungode. Be Obidient to rebirth Nigeria.
Katsina State media team

OBI-dient
11/11/2022

OBI-dient

A yau Dan Takarar shugaban kasa a Karkashin jam iyyar LABOUR PARTY da mataimakinsa Datti Ahmad sunkai ziyara Kano wajen ...
28/10/2022

A yau Dan Takarar shugaban kasa a Karkashin jam iyyar LABOUR PARTY da mataimakinsa Datti Ahmad sunkai ziyara Kano wajen HRH Aminu Ado Bayero. Northerners are Obidient

Shugaban kasa Mai jiran gado insha Allah Mr Peter Obi da mataimakinsa Datti Ahmad jiya a garin kaduna inda s**a kaiwa ma...
18/10/2022

Shugaban kasa Mai jiran gado insha Allah Mr Peter Obi da mataimakinsa Datti Ahmad jiya a garin kaduna inda s**a kaiwa malamin addini Wato Sheikh Ahmad Muhammad Gumi ziyara, Allah bamu cikinn sauki

Ziyarar mataimakin shugaban kasa Mai jiran gado katsina a Karkashin jam,iyyar LABOUR PARTY. Allah bamu sa,a
12/10/2022

Ziyarar mataimakin shugaban kasa Mai jiran gado katsina a Karkashin jam,iyyar LABOUR PARTY. Allah bamu sa,a

Address

Shagari Low Cost
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Obi-Datti group katsina state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category