Kotun masoya

Kotun masoya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kotun masoya, Entertainment Lawyer, janbulo Street Gwammaja quaters, Kano.

ina masoya kuzo ga naku ,

kotun mosoya ,

wannan kotun a shirye take domin don kar6ar kararra kin masoya,

A shirye take wajan karbo wa masoya hakki su ,


sai munji daga gare ku

14/12/2025
14/11/2025

Kotun masoya

31/10/2025

Ibro Damfo

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Jibirin Usman Ibrahim, Aminu Shuaibu, Ab...
31/10/2025

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Jibirin Usman Ibrahim, Aminu Shuaibu, Abdullahi Iraki Dass, Abubakar S Lawal Dra, Nasuru Abas

Allah ya sanya alkhairi 🤲 abdool__gaya ❤️
25/10/2025

Allah ya sanya alkhairi 🤲 abdool__gaya ❤️

Matashin Ɗan Kasuwa Daga Kudancin Sudan Ya Ce Kuɗinsa Sun Fi Tsaro a Gidansa Fiye da Bankuna. Wani matashi ɗan kasuwa da...
22/10/2025

Matashin Ɗan Kasuwa Daga Kudancin Sudan Ya Ce Kuɗinsa Sun Fi Tsaro a Gidansa Fiye da Bankuna.

Wani matashi ɗan kasuwa daga ƙasar Kudancin Sudan ya bayyana cewa yana fi son adana kuɗinsa a gidansa maimakon ya ajiye su a bankuna. Ya ce rashin tabbas da rikice-rikicen tattalin arziki da ke addabar ƙasar ne ya sa ya rasa amincewa da tsarin banki. Matashin ya ƙara da cewa a lokuta da dama bankuna kan rufe ba tare da sanarwa ba, wanda hakan ke jefa ‘yan kasuwa cikin asarar da ba su da kariya daga gare ta, don haka ya zaɓi ajiye kudi a cikin gida maimakon banki.

Shin haka zata yiwu a Najeriya kuwa?

21/10/2025

🌸 ALLAH KA BAWA DUK WATA MACEN KIRKI MIJI NAGARI 🌸

matsalar aure da miji marar kirki tana iya shafar zuciyar mace fiye da yadda ake zato.
Tana iya rikita mata rayuwa, ta hana ta natsuwa, ta bar mata ciwon kai har qarshen rayuwarta😢

Idan ba a yi sa’a ba, tabon irin wannan aure yana iya zama abin da zai iya sanadin ruguza rayuwarta💔

Saboda haka, duk wata wahala da mace zata fuskanta kafin aure, tana da sauƙi idan aka kwatanta da wacce zata fara bayan ta shiga auren da bai dace ba😢

Don haka ki roƙi Allah da dukan zuciyarki, ki hana idonki bacci ki kaiwa Allah kukanki🥺

Ya Allah ka bamu miji nagari, wanda zai zamo silar farin cikinmu ba ciwon ranmu ba. 🤍

Ya Allah ka hada dukkan mata nagari da mazajan kirki🥰

Mazan da zasu gina ba su rusa ba❤️

Mazan da zasu so ba su cutar ba🥺💕

Amen

21/10/2025

🌸 FADAKARWA TA RANA 🌸

Kada ka raina ƙanana ayyuka, domin sau da yawa ƙaramin aiki ne ke jawo babban lada.
Ka taimaki wanda yake cikin ƙunci, ka yi wa mutum addu’a a bayan sa, ko da da murmushi ne kawai ka kwantar masa da hankali — Allah yana kallon hakan.

Allah ya kai mu saudiya
18/10/2025

Allah ya kai mu saudiya

18/10/2025

Kana da shekara nawa lokacin?

16/10/2025

Allah ya jadda Rahama a gare ka

16/10/2025

Tofa I DAN kana gurin wane mataki za ka dauka

Address

Janbulo Street Gwammaja Quaters
Kano
700252

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kotun masoya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Kotun masoya:

Share