Kademi Islamic students & Qur'an association

Kademi Islamic students & Qur'an association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kademi Islamic students & Qur'an association, Legal, Kademi gaya local government, Kano.

09/04/2026
03/04/2026

Tausayin Manzon Allah S A W 💙 Har Akan Dabbobi!

Naga wani ya ruƙo kaza kanta yana kallon ƙasa nace haba akaramakallah yanzu kai akai maka wannan ruƙon zuwa awa 1 ai ka zubar da abincin daka ci!

Ɗaga ta kanta ya kalli sama haka Manzon Allah S A W 💙 yace !
••••••••••••••••••••••••••••••••••••••••

Wani mutum ya tsaya kan raƙumi! sai Manzo Allah S A W 💙 yace sauka, idan ya kawo ka inda zaka toh ka sauka don ba kujerar zama bace 😀

Watarana ana cikin gona sai aka ga raƙumi ya fito da gudu se yazo wurin Manzon Allah S A W 💙 sai suke kamar raɗa saboda mu'ujiza!

Sai Manzon Allah S A W 💙 yace kai ina mai raƙumin nan? fito raƙumin nan ne ya kawo ƙarar ka!

Yace kana sashi aiki da yawa, baka bashi abinci da yawa, baka bashi hutu da yawa rannan ma kamasa kaza da kaza 😌

Se yace iyeeee 😳 yace wallahi duk duniya babu wanda yasan nai mashi abin nan sai ni sai shi, yace ko kai Allah ne in maka sujada Annabi yace a'a niba Allah bane 😀 ni Manzon Allah ne 🥰

Yace kaban umarni in maka sujada Annabi yace a'a ba'awa kowa sujada sai Allah! Amma ka kula da haƙƙin sa, sai yace in sha Allah za'a kiyaye.
••••••••••••••••••••••••••••••••••••

Toh kunga dabbobi kenan yadda ake tuƙa dabbobi da yadda ake sako su a mota tin daga maiduguri har legas ba hutu ba abinci 😢

Ka duba yanzu kaga acikin but ake saka saniya

Mu ringa kyautata masu 🙏🏻

28/02/2026
01/12/2025
01/12/2025
12/09/2025
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
12/09/2025

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

03/09/2025
03/09/2025

Address

Kademi Gaya Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kademi Islamic students & Qur'an association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category