Tudun murtala Tagarji reporters

Tudun murtala Tagarji reporters Zamu ringa yada labarai akan abinda ya shafi Al'umarmu.

26/12/2022

Gwamnatin jahar kano da masu kudinmu muji tsoran Allah,Allah ya Baku dama Dan Ku taimakawa Al'umma musamman Gwamnati,da Akwai wasu bayin Allah da suke bukatar taimako Amma kuna kallo sai dai kowa yazo ya wuce ya kallesu abin tausayi mutane mata da 'ya'yansu suna kwana a bakin t**i, sanyu,ruwan sama duk yana karewa a Kansu amma ko a jikin,muji tsoran Allah, Anan cikin gari kano wajen railway anan mutanan suke kwana akan t**i,yakamata A duba dai.

23/11/2022

Al'umar musulmi barkanmu da wannan kokaci,muna gabatar muku da Sabin fejin mu,Wanda muka kirkireshi domin taimakawa Al'umarmu dama garuruwanmu gabaki daya.
Allah ubagiji ya bamu ikon taimakon junanmu.

Address

Dadin Kowa Tagarji
Kano

Telephone

+2348166070147

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tudun murtala Tagarji reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category