Nasir bashir sudawa

Directions

Nasir bashir sudawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasir bashir sudawa, Legal, Kano.

 Sakon Barka Da Juma'a Daga Fadar Zababben Sakataren Jam'iyyar Apc Na Karamar Hukumar Tofa Hon Murtala Inyako Lambu, Zuw...
25/09/2026



Sakon Barka Da Juma'a Daga Fadar Zababben Sakataren Jam'iyyar Apc Na Karamar Hukumar Tofa Hon Murtala Inyako Lambu, Zuwa Ga Al'ummar Jihar Kano Da Kuma Dukkan Musulmin Duniya

Sannan Hon Murtala Inyako Lambu Yace Yana Mika Sakon Barka Da Juma'a Zuwa Ga Mataimakin Shugaban Majalissar Dattawan Najeriya Dsp Barau Maliya Cfr Allah Yakarbi Ibadha Ameen Allah Kuma Yarabashi Da Duniya Lafiya

Wannan Sakone Daga Shugabannin Kungiyar Abba Barau Inyako 5star Media Team Kano State Karkashin Jagorancin Sanata Zakariyya Ungogo

Alhamdullaih Alhamdullaih Alhamdullaih Yau Mun Kammala Jerin Sunayen Ciyamomin Local Government (44) Na Wannan Kungiya T...
25/09/2026

Alhamdullaih Alhamdullaih Alhamdullaih

Yau Mun Kammala Jerin Sunayen Ciyamomin Local Government (44) Na Wannan Kungiya Ta Abba Barau Inyako 5star Media Team Kano State, Ina Kira Da Duk Wanda S**a Tsinci Kansu Cikin Wannan Jerin Masu Mukamai Dasu Sani Cewa Allah Ne Ya Zabesu Kuma Yanada Kyau Kuyi Aiki Tukuru Sannan Ku Rike Gaskiya Da Kuma Amana

Haka Kuma Ina Jan Kara Jan Hankalin Duk Wani Ciyaman Daya Tabbatar Ya Daukko Mana Exco Na Local Government Masu Hankali Da Tarbiya Sannan Masu Juriyar Aiki, Haka Kuma Daga Yau Zamu Fara Zagayen Kananan Hukumomin Jihar Kano Domin Kaddamar Da Shugabancin Wannan

Inai Muku Addu'ar Allah Yasanya Muku Albarka Allah Yayi Riko Da Hannayenku Ameen Ya Allah, Sannan Duk Wanda Baiyimana Aiki Yadda Yakamataba Zamu Cireshi Mubaiwa Wanda Zai Mana Aiki Yadda Yakamata

✍️By Sanata Sanata Ungogo

16/09/2026

Shugaban kungiyar Abba kowa naka youth awareness forum kenan

16/09/2026
Ciwon iKon makiyaBarka da asuba
09/09/2026

Ciwon iKon makiya
Barka da asuba

Allah Alhmmadullih da aka zabe mu a matsayin masu kulla da harkar financial issueHakika ba wayan mu bane ba kuma dabarar...
02/09/2026

Allah Alhmmadullih da aka zabe mu a matsayin masu kulla da harkar financial issue

Hakika ba wayan mu bane ba kuma dabarar mu bane aikin dg Mai duka ne
Allah ya bamu iKon sauki nauyi
Allah ya tabbatar mana da nasarori

Abba K Yusif Go Again 2027 Gwagwarmaya 44 Local Gov Kano State😍Saminu Uba MaiturareAbba Kabir yusifAbba Kabir YusufNasir bashir sudawaNasir Bashir
Anas D-TofaZakariyya J Muhd GaladanchiJamilu TijjaniJamilu TijjaniUngogo LG Kano State

22/08/2026



Me Girma Gwamnan Jahar Kano Alh Abba kabir Yusuf Zaiyi Abunda Yasaba A kokarin Sa Na Tallafawa Matasa Me Girma Gwamna Zai Raba Baburan Hawa Ga Matasa

Matasa Dubu Goma ne Zasu Amfana

Domin:
Mutum Ne Mai San Cigaban Matasa
Mutum Ne Mai Kishin Matasa
Mutum Ne Mai San Yaga Andama Da Matasa
Mutum Ne Mai San Yaga Ya Gina Matasa.

AKY Go Again 4+4 Da Yar Dar Allah

Jamilu Tijjani
Abba Kabir Yusuf
Abba K Yusif Go Again 2027 Gwagwarmaya 44 Local Gov Kano State😍Nasir bashir sudawaAbubakar WaziriSaminu Uba
Abba Kabir yusif
Anas D-Tofa

Breaking news
28/02/2026

Breaking news

DUK MAI SONKA DA GASKIYA DOLE WATARAN YAYI YABO WATARAN YAYI  S**A INDAI YANA SO KU HADU A ALJANNA  YAU DAI YABONEHakika...
06/11/2025

DUK MAI SONKA DA GASKIYA DOLE WATARAN YAYI YABO WATARAN YAYI S**A INDAI YANA SO KU HADU A ALJANNA YAU DAI YABONE

Hakika Abunda Sen. Barau I. Jibrin yayi na Yunkurin sabunta masallacin matafiya wanda akafi sani da masallacin , Yunkurine na ginawa kansa gida A Aljanna, kuma Alamace ta cikakken Imani, kuma ina kira ga Sauran jagorari suyi koyi dashi.

Ga Hujja daga cikin Al-Kur’ani mai girama da Hadisan Manzon Allah s.a.w

Acikin Suratu At-Tawbah aya ta (9:18) Allah madaukakin sarki yana cewa
إِنَّمَا يَعْمُرُ مَسَاجِدَ اللَّهِ مَنْ آمَنَ بِاللَّهِ وَالْيَوْمِ الْآخِرِ...

Ma’ana: “Lalle ne waɗanda suke ginawa (ko kula da) masallatan Allah su ne waɗanda s**a yi imani da Allah da ranar ƙarshe...”

Wannan aya tana nuna cewa gina masallaci alama ce ta cikakken imani da kyakkyawar niyya ta ibada. “Ya’muru” a nan na nufin ginawa, ko gyarawa, da kula da masallaci.

Hujja daga Hadisan Manzon Allah s.a.w

1. Hadisin Uthman bn Affan (RA)Acikin littafin – Sahih al-Bukhari da Sahih Muslim

قال رسول الله ﷺ:
"من بنى لله مسجداً بنى الله له مثله في الجنة."

Ma’ana: “Wanda ya gina wa Allah masallaci, Allah zai gina masa makamancin sa a Aljanna.”
(Bukhari, Hadisi na 450; Muslim, Hadisi na 533)

Amma wanda ya gina don neman Yardar Allah ba don isaba Allah ya sakawa Sanata Barau da Alkhairi ya kuma biya masa bukatarsa ta Alkhairi A duniya da lahira

Barau I. Jibrin
Dan Afirka

Saminu Uba Maiturare
Shiek Yusuf Abu Sumayya
Auwal Uba Maiturare
Ishaq Adam Rijiyar Zaki
Basiru Yusuf Shuwaki
DSports

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasir bashir sudawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category