31/12/2022
Dalilin da zaisa, Tinubu, ATIKU, kwankwaso, da piter obi, faduwa zabe 2023.
1 Tinubu, kunci da matsi rayuwa da talaka ya tsinci kanshi akin jam'iyar tinubu. Tsufa rashin lafiya da tarishin kabilanci da wai dan takarar jam'iyya mai mulki yake dashi. Muslim-muslim tiket da wai akace christoce sunyi fushi.
2 Atiku, fitar manyan yan siyasa daga arewa kamar su kwankwaso acikin jam'iyyar sa sunkawo mai gibi sosai.hakama daga kudu kamar su piter obi babbar matsalace agareshi. Sai gwamnonin G5 wai sunce bazasu yishiba, wannan babbar matsala da zaisa ya fadi.
3 kwankwaso. Har yanzu su Kansu mutanen arewa suna da shakku akan jam'iyar tasa, wai suna ganin kamar asarar kuria zasuyi idan s**a zabeshi. Wai ance jam'iyar tasa karamace batakarade kasaba.bashi da gwamna ko daya Wanda xaikawo mai kuria.wannan xai iyasa yafadi.
Piter obi. Ance iya yan kabilarsane suke sonshi, hausawa da sauran kabilu sunki karbarshi, kuma sune masuyawa, wai ana zargin kamar yana da alaka da kungir IPOP da sauran haramtattun kungiyoyi. Wannan xaisa ya fadi.