Rukayya Garba bakin zuwo foundation

Rukayya Garba bakin zuwo foundation Mu gudu tare mu tsira tare.

18/10/2025

Slm ina kukan zuci nake wannan rubutu! wallahi jama'a muji tsoran Allah.

Wannan sako ina bukatar yan'uwa musulmi su shigo ciki domin taimakawa wannan baiwar Allah.

Foundation dina yana taimakawa wajan maida yara makaranta da tallafawa ta hanyar ganin sunyi karatu domin ganin gobansu tayi kyau.

Akwai wata baiwar Allah Danta yaki karatu yaki sana'a' sakamakon hakan wallahi ta hadu da cutar Hawan Jini! sannan maigidanta yayi halin ko inkula da larurarta.
Danhaka nake neman masu hali dasu tallafa mata domin fitar da'ita daga halin da take ciki.

Dan karin bayani a tuntubi wannan lambar waya 07035178527.

10/09/2025

Slm ina matukar godiya ga Allah.
Da dukkan wadan da suke nuna kulawa akan ayyukan da wannan gidauniya take gudanarwa.

Hakika kuna bani kwarin guiwa da hadin kai dan tafiyar da ayyukanmu! Allah ya sakawa kowa da alkhairi.

Address

Bakin Zuwo
Kano
HELP IS OUR PRIDE

Telephone

+2349077374454

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rukayya Garba bakin zuwo foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Rukayya Garba bakin zuwo foundation:

Share

Category