A.C Toro media

A.C Toro media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A.C Toro media, Kaduna.

Fact
08/08/2020

Fact

ᴀʟʜᴀᴍᴅᴜʟʟɪʟʟᴀʜɪʟʟ ʟᴀᴅᴢɪɪ ʙɪɴɪ'ᴍᴀᴛɪʜɪ ᴛᴀᴛɪᴍᴍᴜsʜ sʜᴀʟɪʜᴀᴀᴛ.... ᴀʜᴀɴᴋᴀʟɪ ᴅᴀɪ ᴡʜᴇʀᴇ ᴏɴ ᴅ ʀɪɢʜᴛ ᴡᴀʏ... ᴄʜɪɢᴀʀɪ
23/07/2019

ᴀʟʜᴀᴍᴅᴜʟʟɪʟʟᴀʜɪʟʟ ʟᴀᴅᴢɪɪ ʙɪɴɪ'ᴍᴀᴛɪʜɪ ᴛᴀᴛɪᴍᴍᴜsʜ sʜᴀʟɪʜᴀᴀᴛ....
ᴀʜᴀɴᴋᴀʟɪ ᴅᴀɪ ᴡʜᴇʀᴇ ᴏɴ ᴅ ʀɪɢʜᴛ ᴡᴀʏ... ᴄʜɪɢᴀʀɪ

25/06/2019

ɪ ʀᴇᴘᴇᴀᴛ ʏᴀɴᴍᴀᴛᴀ
ᴏɴᴄᴇs ʏʜᴜ ʜᴀᴠᴇ ᴀ ʙᴏʏғʀɪᴇɴᴅ,
sᴛᴏᴘ ʙᴇᴇɴ ғʀɪᴇɴᴅʟʏ ᴛᴏ ᴏᴛʜᴇʀ ɢᴜʏᴢ🤚🏽
ᴄᴜᴢ ɪᴛ ʜᴜʀᴛ ᴀ ʟᴏᴛ💁🏽‍♂
🤞🏽🤞🏽

27/05/2019

🇮‌ 🇦‌🇲‌🇲‌🇦‌ 🇩‌🇴‌ 🇮‌🇹‌ 🇩‌🇴‌ 🇮‌🇹‌ 🇱‌🇮‌🇰‌🇪‌ 🇮‌🇸‌ 🇲‌🇾‌ 🇱‌🇦‌🇸‌🇹‌... 🇼‌🇭‌🇪‌🇳‌ 🇦‌🇲‌ 🇬‌🇴‌🇳‌🇪‌ 🇨‌🇦‌🇳‌ 🇾‌🇭‌🇺‌ 🇷‌🇪‌🇲‌🇪‌🇲‌🇧‌🇪‌🇷‌ 🇼‌🇭‌🇴‌ 🇮‌🇦‌🇲‌!! 😭😭

Katurawa Mutane 24 Wannan Addu'ar Banda Ni Wllh Gobe Abin Alkairi Zaka Gamu Dashi HASBINALLAHU WANI'IMAL WAKIL,,kada Kaq...
28/04/2019

Katurawa Mutane 24 Wannan Addu'ar Banda Ni Wllh Gobe Abin Alkairi Zaka Gamu Dashi HASBINALLAHU WANI'IMAL WAKIL,,kada Kaqi Aekatawa

07/02/2019

Wani Dattijo yace wa daya daga cikin jikokin sa:-
Ya kai dana, Lalle shiga Aljanna kyauta ne, Amma wuta sai an biya kudi ake shiga.
Sai yaron yace:-
Ya haka yake kasancewa ya kaka na!?
Sai kakan yace:-
Duk wanda zai yi c**a (karta) sai ya biya kudi,
Kuma duk wanda zai sha giya sai ya biya kudi,
Duk wanda zai busa taba sigari ko wiwi ko shi-sha sai ya biya kudi,
Kuma duk wanda yake son ya ji waka sai ya biya kudi,
Kuma duk wanda yake son ya yi tafiya dan 6arna da alfa'sha sai ya biya kudi.
Amma Aljanna yakai dana kyauta ne, ba a kashe kudi dan shigan ta,
Duk mai yin sallah zai yi sallah ba tare da ya biya kudi ba,
Kuma duk wanda zai yi azumi ba sai ya biya sisi ba,
Kuma duk wanda zai yi Istigfari zaiyi ba sai ya biya sisi ba,
Haka Kuma duk wanda zai rintsa ganin sa daga haram ba sai ya biya sisi ba.
To ya kai dana, shin kana son ka kashe kudin ka dan ka shiga wuta ko kana son Aljanna kyauta?
Kai me karatu wannan sakon ya iso gareka kyauta, kai ma ka tura wa wani ya samu kyauta dan ka samu ladan haka.
ALLAH sa mu dace.
KA DARAJA MUTANE UKU A DUNIYA
1. Dattijo. ,
2. Malami ,
3. Iyaye
Ka tausayawa mutane uku
1. Tsoho
2. mace.
3. Yaro karami
Kada ka manta da Abu uku
1. Mutunci
2. addini. ⛪
3. Mutuwa.
Ka tsarkaka Abu uku
1. Jikinka
2. Tufafinka
3. Zuciyarka. ❤
Kada ka daina Neman Abu uku
1. Ilimi
2. arziki.
3. Aljanna.
karka yadda shedan la'ananne ya hanaka yadawa domin mutane su amfana. PLS! COPY AND PASTE......

23/01/2019

Wani bawan Allah ne mai tsananin kamun kai, wanda yake zaune a wani gidan haya da matarsa, sai watarana matarsa ta tafi unguwa shi kuma sai ya shiga bayi yayi wanka sai ya rataye tufafinsa akan katangar bayin don bayin budadde ne babu rufi. Sai wani 6arawo yaga tufafin sun leqo waje sai ya janyesu ya tsere ta lungu.
Mutumin bai tashi sanin an sace tufafinsa ba har sai da ya gama wankansa zai fito sannan ya ankara don haka sai ya tsaya shiru ya rasa abin yi don yaji motsin matar abokin zamansa tana kwashe shanyar tufafinta dafa shanya a igiyar shanyar dake tsakar gida kusa da bayin saboda tasowar iska kar ya zubar mata da tufafin. Ana cikin haka sai kuwa iskar ta dauki wani fallen zaninta ta jefa matashi bayi inda mutumin nan yake ciki.
Ai sai mutumin yayi murna ya dauki zanin matar wani ya daura don ya rufe tsiraicinsa dashi sai ya fito da sauri daure da zanin matar wani a qugunsa kuma gashi baya yin magana da matar auren gidan, sai ya nufi dakinsa da sauri ita kuwa mai zanin sai abun ya daure mata kai tana ta kallon zanin sallan da mijinta ya dinka mata a qugun wani mutum wanda ba mijinta ba.
Mutumin na isa dakinsa sai ya tuna ya ashe ya rufe dakin da makulli kuma makullin na cikin aljihun wandonsa da aka sace sai ya tsaya a jikin qofar yana salati don duk kayansa suna cikin dakin. Chan sai matarsa ta dawo unguwa taga mijinta da zanin matar hayar gidan sai ta tayar da rigima akan alanbalan yana neman matan gidan don su biyu aka bari a gidan kuma ga zani shaida a qugunsa don haka tabbas kwartanci yaje sukayi a dakinta har ya daura zaninta.
Ana cikin hayaniya sai mijin waccan matar da aka daura zaninta ya shigo yaga abin dake faruwa shima sai ya tayar da rigima har kotu da qyar Allah Ya fid da mutumin nan bisa shaidar tufafinsa da aka kaiwa wani dillali sayarwa shi kuma ya gane mai su don yasan ana rigimar shine ya kawosu kotu tare da yin cikakken bayanin da tasa aka k**a 6arawon sannan aka wanke mutumin daga zargi.
*Ya Allah Ka qara tsaremu daga afkawa cikin kowane

20/12/2018

As 4 me, i love u so much,
It almost remain 3 weeks to welcome 2019 it will not turn to six feet send it to d most 20 people you love best including me if you love me

04/12/2018

*Kai wannan wace Irin rayuwa ce*!!!*LAWYER* Yana fatan ka shiga matsala!!*LIKITA* Yana fatan rashin Lafiya tasameka!!!*POLICE* Yana burin ka zama mai laifi !!!*MAI DORI* Yana fatan ka karye!!!*MAI SAIDA LIKKAFANI* Yana fatan kamutu!!!*MALAMI* Yana fatan ka zama jahili, don kadinga sauraronsa*BARAWO* ne kawai yake fatan ya gankacikin arziki, lafiya da wadata(Don ya sace maka dukiyarka)i*YAU NE RANAR BARAYI TA DUNIYA**Ka aikawa wani *BARAWO**da ka sani*_Ni ma wani ne ya yi kuskuren aiko min_

19/11/2018

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.C Toro media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share