Dandalin Hada Auren Sunnah

Dandalin Hada Auren Sunnah Islamic Marriage Connection with equality. Halal Matchmaking!!

Smile is Sunnah!!!
16/08/2025

Smile is Sunnah!!!

17/02/2021

Assalamu Alaikum.

Duk mai neman matar da zai aura, ko Mace mai neman Miji, ku gaya mana details dinku da sifofin irin macen da kake so ko irin Mijin da k**e so, babu laifi zaku iya turo da hotunan ku domin hada ku da rabon ku. Ta inbox zaku turo mana sakonnin ku.

Hotunan ku Amana ce babba a wajen mu.

Duk Wanda yasan ba da gaske yake ba, dan Allah kar yayi mana magana, ba wasa muka zo yi ba.

Allah yasa mu dace.

02/12/2020
21/11/2020

Address

Kaduna
63

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Hada Auren Sunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dandalin Hada Auren Sunnah:

Share

Category