12/03/2023
A Kaduna
Idan dan PDP yaje campaign bazaka taba jin yace ga aikin da muka yi A lokacin da mukayi mulki A baya, sai dai kaji yace Ai mallam ya rushe can ya buge nan da sauran su
Toh tambaya na Anan daya rushe a kwango ya Barta? Baza kaji Sunce ya gyara ta fiye da can ba
Kuma Mallam Nasiru yagama tenure shi, yanzu Mallam uba sani muke jira
In sha Allah