03/11/2022
Ya kaucewa tambayoyi dayawa ta hanyar bayar da amsar abunda Bai shafesu ba,
Yace mutane su koma gona dole suyi noma duk kuwa da cewa Yana sane da irin matsalolin tsaron da ake fuskanta a dazukan da ake noman,
Yace Yan Nigeria sharholiya tayi musu yawa Basu San abunda suke fada ba,
Masu mishi tambayar kuwa sun samu Damar dazasu gaya masa zahirin halinda kasar take ciki Amma basuyi ba, ko ince ambasu lokaci kadan.