Barr Al-zubayr Abubakar & Associate, Legal Practitioner - Solace Chamber

  • Home
  • Nigeria
  • Kaduna
  • Barr Al-zubayr Abubakar & Associate, Legal Practitioner - Solace Chamber

Barr Al-zubayr Abubakar & Associate, Legal Practitioner - Solace Chamber For Human Rights Protection!!! You can find us At No12 Annur Plaza, Tudun Wada kaduna Nigeria.

Help me appreciate High Commissioner Imrana Bashir, Members of the Executive Committee, Prof Izar, Dr Danladi Aliyu, Ass...
18/08/2024

Help me appreciate High Commissioner Imrana Bashir, Members of the Executive Committee, Prof Izar, Dr Danladi Aliyu, Associate Prof Yahuza, Dr Edgar Bamalu and Dr Rahanatu Lawal, HOD, all of the Department of Political Science and International Studies, Ahmadu Bello University, Zaria, for the privilege to deliver the Annual Lecture of the African Society of International Studies (ASIS), yesterday, 17th August, 2024.
After the Lecture, I was surprisingly honoured with an Award for my many activities to uplift the political awareness of the Youths to identify not only the social injustices in our Society, but also to take a determined, undaunted and resolute stance for our people whose dignity and even humanity are daily being denigrated.
It was an interesting, exciting and stimulating interactive session especially with the students who bombarded me with alot of questions, and of their own perspectives to the vexed issues I raised about 'The Accountability of the Legislature in a Presidential Federalism Under the Nigerian Constitution'. I also appreciated the sentiments of my Late eldest Brother, Abdullahi, who graduated from ABU in 1978; the boastfulness of my brothers, Suleiman Muhammad Gazuwa and Engr Mu'azu Atiku, of their pride of their Alma mater. ABU Zaria however remains the pride of all of us because it was the first Citadel of Learning in time in the Northern part of Nigeria. And I have a strong sentiment for my Late Brother, and the Late Dr Yusufu Bala Usman, whom I personally served in The Analyst Collective, a collection, at the time, put together by the Late Abdulkadir Balarabe Musa, of the most non conformist, radical and electrifying Marxist Leninists Scholars anywhere in Nigeria.
And the journey back to Kaduna was smooth and merciful. I thank Abubakar Badamasi, Esquire, my Attorney in Chambers, Alh Ibrahim Haruna Ringim, Haj Husaina AbdulHadi and Sanusi Mafara, for their kind attention and time. We thank God for our lives,

16/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ayuba Yatu, Musa Gifted

02/02/2023

AKAN TARIHIN KOFOFIN KANO
SPONSORED BY SOLACE CHAMBERS, LEGAL PRACTITIONERS AND CONSULTANTS
Under the leadership of Alzubayr Abubakar Esq.

SHARADIN GASA: sai ka amsa 70% na questions kafin zakai nasarar zama 1st position
2nd position zai ansa 50%.
1st position 5000
2nd position 3000
according to Riga shigowar ansa zamu fitar da sak**aako.
Wurin turo da tanbaya:
WhatsApp
Facebook
Solace Chamber fcbk page.
Sune inda za a tura da amsa.

1a. WANENE YA FARA KIRKIRO KOFOFIN KANO?
1b. KOFOFI NAWANE KANO KEDASU KAFIN 1999?

2a. WAYE SILAR SAMAR DA "KOFAR GADONKAYA"?
2b. MIYE DALILIN DAYASA KUMA AKA SA MATA WANNAN SUNA.

3. WAYE SILAR KOFAR "DUKA WUYA", MIYE KUMA DALILIN DAYASA AKA SA MATA WANNAN SUNA?

4. SUNAN WAYE AKE KIRA DA "KOFAR RUWA", KUMA MIYE AINIHIN SUNAN?

5. SUNAN WAYE AKE KIRAN "KOFAR MAZUGAL" DASHI?

6. KAWO SUNAYE BIYU DA AKE KIRAN "KOFAR WAMBAI" DASHI A BAYA.

7a. MIYE ASALIN SUNAN "KOFAR MATA"?
7b. MIYE DALILIN DAYASA AKE KIRANTA "KOFAR MATA" A YANZU?

8. MIYE SILAR SANYA "KOFAR NASARAWA"?

9. MIYE DALILIN SANYA SUNAN "KOFAR DAN AGUNDI"?

10a. MIYE ASALIN SUNAN "KOFAR SABUWA"?
10b. MIYE DALILIN YIN KOFAR?

11. MIYE DALILIN SANYA SUNAN "KOFAR FANFO"?

12a. MIYE DALILIN SANYA SUNAN "KOFAR NA'ISA"?
12b. SUWAYE SILAR SANYA SUNAN "KOFAR DAWANAU"?
ALLAH ya Bama mai rabo sa'a.

Za a rufe karban ansa 8pm na yau Thursday 2nd, Feb. 2023.

01/02/2023

On behalf our principal partner Alzubayr Abubakar Esq. Insha Allahu yau zamuyi
5000 1st position
3000 2nd position

Note: 1st position sai ya samu amsa 70% na tambaya kafin zai samu nasarar kashewa.
2nd position sae y amsa 50% na tambaya.

Tanbayoyi zasu tafi akan KANO ne.
ALLAH YA BAMU NASARA.

SPONSORED BY SOLACE CHAMBERS

04/12/2022

*WHAT IS R**E*?

Section 357 of the Criminal Code Act applicable in the Southern part of Nigeria,
defines r**e as follows;

“Any person who has unlawful carnal knowledge of a woman or girl without her consent, or with her consent, if the consent is obtained by force or by means of threats or intimidation of any kind, or by fear of harm, or by means of false and fraudulent representation as to the nature of the act, or in the case of a married woman, by personating her husband, is guilty of an offence which is called r**e.

*PUNISHMENT FOR R**E IN NIGERIA*

Section 358 of the Criminal Code Act
provides that;

“Any person who commits the offence of r**e is liable to imprisonment for life, with or without caning.

Section 1 (2) of the Violence Against
Persons (Prohibition) Act, 2015 provides thus:

“(2) A person convicted of an offence under subsection (1) of this section is liable to imprisonment of life.

*THANKS FOR YOUR LISTENING*

ABUBAKAR S IDRIS Esq
From: Danmasanee & Co.
Legal practitioner chamber.

02/12/2022

Kundin Tsarin Mulkin Richard
Kundin Tsarin mulkin Richards shi ne
kundin tsarin mulkin Nijeriya da aka kira
Richards Constitution a Turance. Kundin
tsarin mulki ne da aka samar da shi a
shekarar 1946 a zamanin mulkin Babban
Gwamnan Nijeriya (Governor General),
Sir Arthur Richards wanda daga sunansa
aka sakawa Tsarin Mulkin suna Richards
Constitution .
Tun da farko, tsohon Babban Gwamnan
Nijeriya mai barin gado, Sir Bernard
Bourdillon ne ya kafa ɗan-bar samar da
wannan Kundin Tsarin Mulkin a
matsayin sabuntawa ga na baya. Domin
kawo ƙarshen yadda jahohin Nijeriya
guda uku na lokacin; Jahar Arewa ,
Jahar Yamma da kuma Jahar Gabas suke
tafiyarwa tare kuma da kafa dokoki
sak**akon abin da ya kunno kai na
muradin samun ‘yancin kai daga ‘yan
fafutikar ‘yan siyasar Kudanci. Barin
kujera da Sir Bernard Bourdillon ya yi sai
shi kuma Sir Arthur Richardson ya ɗora
daga gurin da ya tsaya. Bayan kammala
wannan Kundin Tsarin Mulki ne aka fara
aiki da shi a shekarar 1946.
Dakta Ezera (1957) ya ce, wannan Kundin
Tsarin Mulkin shi ne ya samar da tsarin
yanki-yanki (Regionalism) a Nijeriya
wanda ya raba yankuna zuwa Yankin
Arewa (Northern Region), Yankin Gabas
(Eastern Region) da kuma Yankin Yamma
(Western Region).
Ƙunshin Dokoki
Muhimman dokokin da wannan Kundin
Tsarin Mulki ya zo da su sun haɗa da:
1. Kafa Majalisun Dokokin Jahohi tare
kuma da samar da wakilai ‘yan ƙasa a
Majalisar Ikko.
2. Samar da Majalisar Sarakuna a iya
Jahar Arewa kawai, amma daga baya
Jahar Yamma ta kwaikwaya.
3. Jama’ar ƙasa su za su zaɓi wakilan
majalisun dokokinsu.
4. Kafa Majalisar Wakilai ta Tarayya mai
zaɓaɓɓun wakilan da Majalisun
Dokokin Jahohi za su zaɓa.
5. Ƙara Yawan Mambobin Majalisar
Zartarwa tare kuma da shigar da ‘yan
ƙasa guda biyu a cikinta.
Tasgaro
‘Yan kishin ƙasa na Kudanci musamman
mutane irin su Herbart Macaulay, Dakta
Nmandi Azikwe da sauran mak**antan
su, sun soki wannan Kundin Tsarin Mulki
da cewa:
1. An samar da shi ba tare da an tuntuɓi
‘yan ƙasa ba.
2. Kundin Tsarin Mulkin bai yi t

30/11/2022

*Kundin Tsarin Mulkin Clifford*

Shi ne Kundin Tsarin Mulkin da Babban Gwamnan Nijeriya, _Sir Hugh Cliffford_ ya
tsara a shekarar 1922 domin ya samu cikakkiyar damar gudanar da mulkinsa
cikin sauki. ya ce an Dauki kusan daya bisa hufu na karni daya(1922 – 1946) ana amfani da Kundin Tsarin Mulkin Clifford.

Wannan Kundin Tsarin Mulki shi ya fara
kafa tubulin zaben wakilai a Nijeriya tare
kuma da fagen kafa jam'iyyun siyasa a
Nijeriya.

*KUNSHIN DOKOKI*

1. Samar da majalisun Dokoki da na Zartarwa.

2. Majalisar Dokoki tana da mambobi 46. Goma ne daga cikin wadannan
mambobi suke yen kasa. Suma kuma 4 ne kawai ake zaaa daga cikin 10, 1 daga Kalaba, 3 kuma daga Lagos. Wannan majalisa ita ke da alhakin tallafawa ko taimakawa Gwamna
wajen gudanar da ayyukan da s**a
shafi mulki ta hanyar tabbatar da cewa sun samawa gwamnati farin jini, goyon baya, haɗin kai tare kuma da sada tsakanin gwamnati da talakawa.

3. Majisar Zartarwa tana da mambobi na
dindindin guda goma. Ita aikin ta yana k**a da bayar da shawa ga Gwamna.
mambobin wannan majalisa sune k**ar
haka: Babban Gwamna, Babban Sakatare, Gwamnonin Yankuna (Guda uku);, Mai Kula da Lagos(Administrator for Lagos), Babban Akawu, Shugaban Rundunar Mayaka, Shugaban Sashen Lafiya, Shugaban
Kwastam da kuma Sakataren al'amuran Gargajiya.
Gaba dayansu Babu ɗan kasa ko daya a cikin wannan majalisa.

*TASGARON DA AKA SAMU*

1. Ya mayar da Arewacin Nijeriya
saniyar ware, domin bata da wakilci a
majalisa.

2. Babu wakilcin yen kasa a Majalisar Zartarwa.

Samuwar ra'ayin murradin samun yancin kai daga matasan yan kishin kasa karkashin shugabancin Herbart
Macaulay da kuma Dr Nnamdi Azikiwe, yawaitar kafafen yaɗa labaru na gida, yawaitar samuwar ƙungiyoyin masu sana'a da sauran su da aka samu bayan
ƙare Yaƙin Duniya Na Biyu, sun bayar da
gagarumar gudunmawa wajen ingiza sabunta wannan Kundin Tsarin Mulki na Clifford,

Zan magana akan Kundin tsarin mulkin nigeriya na uku a gaba insha allah.

30/11/2022

*KUNDIN TARIN MULKI*

Kundin Tsarin Mulkin Tarayyar Jamhuriyar Nijeriya, 1999 Sashe na 1 ya ce:👇

1. Wannan Tsarin Mulkin shi ne mafifici a
kan kowace dokar da aka yi a ƙasa, kuma ka'iidojin cikinsa suna kan kowace hukuma da jama'ar da ke faɗin
Tarayyar Jamhuriyar Nijeriya..

2. Ba za a mulki Tarayyar Jamhuriyar
Nijeriya ko kuma wani mutum ko wata ƙungiya ta karɓi ragamar mulkin
Nijeriya ko wani bangarenta ba, sai dai
bisa tafarkin da wannan Tsarin Mulki ya shimfida.

3. Idan aka samu sabani tsakanin wata doka da tanade-tanaden wannan Tsarin Mulki, to wannan Tsarin Mulkin shi za
a bi, kuma sassan waccan doka da s**a
saɓa wa wannan Tsarin Mulkin ba za su yi aiki ba.

Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya abin da
aka kira Constitution of the Federal
Republic of Nigeria 🇳🇬, a Turance shine ya
ƙunshin tsarin muhimman dokokin Tarayyar Nijeriya.
Daga zamanin mulkin-mallakar da
Turawan Birtaniya s**a yi wa wannan
Kasa zuwa yancin kan Nijeriya da kuma bayan yancin kan, Nijeriya tana da kundayen Tsarin Mulki da kowane yake a matsayin sabuntawa daga magabacinsa.

Ita kuwa wannan sabuntawa ba komai ba
ce illa cire wasu dokokin, faɗaɗa wasu da kuma ƙara wasu. Gasu k**ar haka:👇

1. 1922: *Kundin Tsarin Mulkin Clifford.*

2. 1946: *Kundin Tsarin Mulkin Richard.*

3. 1951: *Kundin Tsarin Mulkin Macpherson.*

4. 1954: *Kundin Tsarin Mulkin Lyttleton.*

5. 1958: *Kundin Tsarin Mulkin 1958*

6. 1960: *Kundin Tsarin Mulkin ‘Yancin kai.*

7. 1963: *Kundin Tsarin Mulkin 1963.*

8. *1979: Kundin Tsarin Mulkin 1979.*

9. *1999: Kundin Tsarin Mulkin 1999*

Zan cigaba da bayaninsu daya bayan daya insha Allah

Address

No AH 7 Gamagira Road Tudun Wada Kaduna
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 05:00
Tuesday 09:00 - 05:00
Wednesday 09:00 - 05:00
Thursday 09:00 - 05:00
Friday 09:00 - 12:00

Telephone

+2349073833791

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barr Al-zubayr Abubakar & Associate, Legal Practitioner - Solace Chamber posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Barr Al-zubayr Abubakar & Associate, Legal Practitioner - Solace Chamber:

Share

Category