30/04/2025
Idan Kanason Kaga Yadda Duniyar Take
Bayan Mutuwarka. To Ka Kalleta Bayan Mutuwar Waninka Idan Ka Lura Da Yadda Masoya Suke Mantawa Da Masoyansu Matattu To Lokacin Ne Zaka Gane Mafi Soyuwar Masoyanka Zasu Manta Dakai Bayan Mutuwarka. Ko Kuma Duniyar Ta Shagaltar Dasu Daga Barin Tunawa Da Kai
Saboda Haka Kasanya Dukkan Rayuwarka Ga Allah Shikadaine Bazai Manta Da Kaiba Ka Keutata Alaqarka Da Allah Shine Kadai Baya Qarewa Har Gaban Abada
Allah kasa muyi kyakykyawan Qarshe π€²