Filin sanin mukaru da juna a addinin musulumchi

Filin sanin mukaru da juna a addinin musulumchi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Filin sanin mukaru da juna a addinin musulumchi, Legal, bolari, Gombe.

Pls like ur page
26/05/2023

Pls like ur page

Manzon allah s a w yache lalle bawa zai yi magana da wata kalma baisan abunda yake bayyane a chikintaba zata zamar dashi chikin wuta kwatankachin nisan gabar da yamma.
Yan uwa musulmi yana dakyau musan chewa yawan magana sakaka bashida amfani idan har zaka kasanche mai yawan magana to ta zama na alkhaeri ne. Bissalam

Manzon allah s a w yache lalle bawa zai yi magana da wata kalma baisan abunda yake bayyane a chikintaba zata zamar dashi...
26/05/2023

Manzon allah s a w yache lalle bawa zai yi magana da wata kalma baisan abunda yake bayyane a chikintaba zata zamar dashi chikin wuta kwatankachin nisan gabar da yamma.
Yan uwa musulmi yana dakyau musan chewa yawan magana sakaka bashida amfani idan har zaka kasanche mai yawan magana to ta zama na alkhaeri ne. Bissalam

08/09/2022

manzon allah tsira da aminchin allah su tabbata a gareshi yache mutum bazai gushe yana rokon mutane ba har sai yazo ranan alkiyama babu sauran nama a fuskanshi, allah yarabamu da roko

03/09/2022

alhamdulillahi llazi rafa a dara jaati bani adama ala kulli ummatin. bayan godiya ga allah ta ala muna yiwa manzon tsira annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam,

Address

Bolari
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Filin sanin mukaru da juna a addinin musulumchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category