Lawyerr pinky

Lawyerr pinky Alhamdulillah😍
🥀Thanks to d trophy goddess
Haneyfah🥰
ربي كن معي،فلا معيني لي غيرك،لطفك يا الله🤲

يا رب🩷
01/10/2025

يا رب🩷

20/07/2025

゚viralシfypシ゚viralシalシ

30/11/2023

Barkanku da Safiya Allah Ubangiji yasadamu da Alkhaeran dake cikinta, yakaremu daga dukkanin sharri🤲

29/11/2023

Rayuwar nan da kuka ganta wanda ya d'auketa da zafi da zafin take zuwa masa, Babu wani Riba cikin sab'on Allah sai tab'ewa da wahala, aduk cikin sab'a ma Allah kuma ba k**an had'a Allah da wani, danshi laifine da matik'ar ka mutu kanayinsa Allah, bazai tab'a yafe makaba, sai ya hukuntaka akai,ya Allah kayi mana tsari da yin Shirka🤲

18/11/2023

"Sau da yawa zunubbai s**an hana mai Imani yin arziki, su toshe 'kofar dukiya ko samun Kudi, idan aka yafe zunubban ka sai a bar Kudade su biyo ta hannun ka, ba lallai ne ka roki Kudi a ko yaushe ba, nemi a yafe maka zunubban ka kawai, da zaran zunubbai sun kau, alkhairi ne ke biyo baya. Wannan ne dalilin da yasa zaka ga mutanen kirki sun fi rokon gafara sama da rokon Kudi, saboda sun san samun gafara ke bude Kofar arziki Barkanku da safiya😊".

27/10/2023

''Don't say _Ya Allah! I am tired of everything, I can't continue." Say "Ya Allah! I am running out of strength, grant me more strength to bear the burden you have placed on me, for You will not place on your creature a burden he can't bear May the Omnipotent make it Easy for all of Us😊, Fatan kunyi Sallahn Jummuah Allah"

15/10/2023

MU CIGABA DA SANYA MUSULMAN FALASƊINU CIKIN ADDU'O'INMU.

Haƙiƙa suna matuƙar buƙatar addu'o'inmu da gaske ba tare da wasa ba, duk wani mutum mai imani kuma yake bibiyar abin da ke faruwa na wannan yaƙi na zalunci dake aukuwa tabbas zai tsinci kansa cikin wani irin yanayi na tausayawa da kukan zuci na zahiri da baɗini.

Musulmi ɗan'uwan Musulmi ne, akwai haƙƙi na musulunci ga duk halin da ɗan'uwanka musulmi ya kasance, idan ya kasance cikin farin ciki ka taya shi kayi masa fatan alkhairi, idan ya kasance cikin halin baƙin ciki ko damuwa ka jajanta masa kayi masa addu'ar neman yayewa.

Shin dame zamu taimakawa ƴan'uwanmu musulmai waɗanda s**a fuskanci wannan jarrabawa ta yaƙi da kisan gilla da ake yi musu? Taimakon da zamu iya yi musu kawai shi ne ADDU'A domin shi ne kawai abin da zamu iya sadaukar musu, mu roƙi ALLAH Ya basu nasara akan zalunci da Azzalumai.

Kada Addu'o'inmu ya tsaya kawai a ƙafafen sada zumunta, lallai wajibi ne mu jajirce da sanya ƴan'uwanmu a addu'a a dukkan wuraren Ibadodinmu.

Ya ALLAH kar ka bawa maƙiyanka dama akan masu kaɗaita ka da bauta, Ya ALLAH ka kare jini da dukiyoyin bayinka a falasɗin, Ya ALLAH ka ruguza Yahudawa da duk masu goya musu baya. Ya ALLAH idan laifi muka maka yasa ka jarrabi al'ummar falasɗin da kasancewa a cikin halin da suke ciki, Ya ALLAH ka yafe mana, kar ka k**a su da laifin wawayen cikinmu. Ya ALLAH mun ƙasƙantar da kawunanmu a gareka muna neman afuwarka da roƙa musu mafita daga wajenka. Maƙiyanka sunyi taron dangi akansu saboda kawai sunce kai kaɗai ne abun bauta, kuma Annabi Muhammad (ﷺ) bawanka ne kuma manzonka ne.

Ya ALLAH Wanda Ka tsaga kogi ga Annabi Musa da Rahamarka, Ka fitar da Annabi Yusuf daga kurkuku da Ikonka, Ka tseratar da Annabi Yunus daga cikin kifi da Tausayinka, Muna roƙonka ka tausayawa Mutanen GAZA (Palestine) ka sauƙar musu da rahamarKa 🤲

10/10/2023

❁Ka ribanci daya bisa ukun dare Ta yi wu raka'oi biyu cikin duhun dare su zama sanadiyyar yayewan kunci, damuwa da bakin cikinka🤍

09/10/2023

In s**a g mutumin kirki, ko kuma mace mai kamun kai, mai sitirce jikinta sai su ce, kar su ruɗe ku mafi yawan masu irin wannan siffar munafukai ne!

In s**a g Fasiƙi ko Fasiƙa sai ka ji sun ce, baka san mai yake tsakaninsu da Ubangiji ba. Wataƙila mutanen kirki ne a boye.

Su munanawa mutanen kirki zato, su kyautatawa mutanen banza zato. Wannan na ɗaya daga cikin babbar fitinar mutanen wannan lokacin.

08/10/2023

🤍القرأن🌹 ......أنواع النسخ في القرأن الكرم، ثلاثةوهي،نسج التلاوة والحكم معا🥰،نسخ الحكم وبقاع التلاوة😇،نسخ التلاوة مع بقاء الحكم🩵.

23/08/2023

Alƙur'ani shi ne mafi dacewar koyarwa ga duk wata buƙata ta ɗan'adam, kuma shi ne littafin da ya ƙunshi mafi kyan hanyar shiriya kuma shi ne littafin da ke ɗauke da kyakkyawar aƙida da ibadu da kyawawan halaye da kyakkyawar mu'amala, kuma duk wanda ya riƙe shiriya Alƙur'ani da karantarwarsa da aiki da shi, shi ne ya fi kowa k**ala da adalci a rayuwarsa, Barkanku da safiya🥰.
Lawyerr Pinky

Address

Delta State

Telephone

+2347080256286

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lawyerr pinky posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Lawyerr pinky:

Share