07/03/2024
Saqon bangajiya Daka bakin maigirma chairman bebeji wato hon. Abubakar Basiru Kofa.
Yanayiwa dukkanin Al ummar das**a samu damar rakashi zuwa majalisar jahar KANO, domin tantance shi da akayi.
Hon Basiru Abubakar yanayi muku gdy kwarai da gaske.
Musamman
Maigirma chairman party
Dakuma hon.
Hon. Sadisu Namadi Bebeji
Hon. Abubakar Muhammad Ladan
Maigirma särkin nasarawa
His highness Nasiru Abdullahi
Suleman bebeji
Maigirma maitaimakin
Kwamandan hisbah bebeji
Mallam Muhammad Dahur
Dadai manyan jagororinmu na local government.
Dama wayandà Basu samu damaba Amman s**a raka shi da addua.
Hon Yana godiya sosai.
Hon Basiru Abubakar chairman bbj LGA
07/03/2024///////