Hadin Aure a Musulunci

Hadin Aure a Musulunci Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hadin Aure a Musulunci, Legal, Abuja.

Muna Hadin sunnar fiyayyen Halitta Swallallahu alaihi wasallam alihi wasallam,idan har mutun yasan ba dagaske yakeyi ba kada yace mu nemo mashi abokin zama dun Allaah.

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu Dun Allaah mu tayasu da addu'a Allaah ya sanya alkhairi da albarka aciki Al...
05/08/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Dun Allaah mu tayasu da addu'a Allaah ya sanya alkhairi da albarka aciki Allaah ya kauda matsala Allaah ya lilwanta arzikinsu ya basu zuri'a tagari amin

kuma muna neman Budurwa graduate yar kaduna ko Zaria KO funtua.

Allaah yasa mugama lafiya amin

08165128721
Sufiyanu Ahmad Shuni

19/07/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Muna sayarda properties a Abuja,Gidaje hilaye da sauran su

Ana neman bazawara yar Sokoto wadda batada yara ko Budurwa mai shekaru

Ana neman Budurwa yar kano, kaduna Zaria KO funtua fara doguwa

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

16/07/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Muna sayarda properties a Abuja,Gidaje hilaye da sauran su a Abuja

Akwai wani babban mutun civil servant 51years Genotype AS ne Dan kaduna Dan asalin jahar Katsina, yanada mata da yara yana son kara aure yana neman Budurwa KO bazawara fara doguwa wadda keda karatun gaba da secondary daga kaduna, Kano,Zaria KO funtua, idan nace babban mutun ba wai ina nufin mai tarin kudi ba wannan matured man ne.

Akwai kuma wani saurayi dan kano HIV positive yana neman mata positive wadda bata aure ba ko kuma bazawara wadda bata taba haihuwa ba

Akwai yan matan Sokoto kuma

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

28/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Muna sayarda properties a Abuja,Gidaje hilaye da sauran su

Akwai yan mata Budurwa biyu sai kuma bazawara daya haihuwa biyu dukan su a kano ne sunyi karatu

Akwai yan matan Sokoto kuma

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

02/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Kataimaka koda da addu'a ce ba kudi ake nema ba.

Akwai wani da muka hada aurenshi yana aiki a Abuja karamin ma'aikaci ne auren December in Allaah yaso gidan da yake zama za'ayi gyaran gidan gaba daya renovating za'ayi gidan daman zuwa November yake son ya k**a haya koda daki daya ne su biyu shida matarshi

Kowa yasan halinda ake ciki yanzu wallahi bayada kudin k**a hayar ataimaka mishi da inda zai zauna zuwa November zai k**a hayar in Allaah yaso iya wurin zama za'a bashi yana iya ciyarda kanshi dun Allaah kutaimaka

Sannan akwai wani dan Sokoto da mukayi maagana yana neman Budurwa graduate yar Sokoto wadda ba'a wuce wata uku zuwa biyar ayi auren idan yaga wannan sakon dun Allaah yayimin magana inda muka fara magana

Amma mazan Sokoto dun Allaah kuji tsoron Allaah maza da ruwan idon tsiya k**ar mata fisabilillah

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

12/05/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Muna sayarda properties a Abuja,Gidaje hilaye da sauran su

Akwai wani mutumin kano baya tare da matarshi yanada yara biyu yana neman mata budurwa wadda zasu iya aure a cikin wata daya ko kasa da hakan idan kinsan za'a iya yimaki irin wannan auren a gidanku wannan damar kice

Akwai matan Sokoto Yan mata sunyi karatu yan gidan mutunci masu kamun kai.

Amma mazan Sokoto dun Allaah kuji tsoron Allaah maza da ruwan idon tsiya k**ar mata fisabilillah

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

28/04/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Muna sayarda properties a Abuja,Gidaje hilaye da sauran su

Akwai saurayi dan kano karamar hukumar Kura a garin karfi yana gidan kanshi yana aiki kuma yana kasuwanci yana neman mata wadda bata wuce 25 years ba

Akwai bazawara yar Sokoto mai HIV fara kyakkyawa 22 years tagama Diploma ta hanyar aure ta samu cutar ba tada yaro KO daya

Akwai matan Sokoto Yan mata sunyi karatu yan gidan mutunci masu kamun kai.

Akwai magidanci Dan kasuwa Adamawa/Mubi local government yana neman mata ta biyu mahardaciyar Alqur'an mai kyawun hali da siffa ba dole sai fara

10/04/2026

Dun Allaah ku dauki number muyi magana a WhatsApp ko kuma Kira anan Facebook sun hanani duba messages dinku

Akwai saurayi dan kano karamar hukumar Kura a garin karfi yana gidan kanshi yana aiki kuma yana kasuwanci yana neman mata wadda bata wuce 25 years ba

Akwai bazawara yar Sokoto mai HIV fara kyakkyawa 22 years tagama Diploma ta hanyar aure ta samu cutar ba tada yaro KO daya

Akwai matan Sokoto Yan mata sunyi karatu yan gidan mutunci masu kamun kai.

Akwai magidanci Dan kasuwa Adamawa/Mubi local government yana neman mata ta biyu mahardaciyar Alqur'an mai kyawun hali da siffa ba dole sai fara

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

31/03/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Akwai matan Sokoto Yan mata sunyi karatu ya gidan mutunci masu kamun kai.

Allaah ya sadamu da dukkan alkhairin dake cikin wannan wata Allaah ya karba muna gaba daya amin.

Akwai magidanci Dan kasuwa Adamawa/Mubi local government yana neman mata ta biyu mahardaciyar Alqur'an mai kyawun hali da siffa ba dole sai fara

Akwai magidanci Dan kano da kasuwa yana neman mata ta uku black beauty yar manyan mutane gidan mutunci

Allaah yasa mugama lafiya amin

Dun Allah inba dagaske kikeyi ba kada kiyimin magana.

Allah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

27/03/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu

Allaah ya sadamu da dukkan alkhairin dake cikin wannan rana amin.

A gidannan akwai mutanen arziki sosai dun Allaah kutaimaka idan kun san wanda ke sayen properties,gidaje ko hilaye a Abuja ko kuma kunada connection da wayanda ke sayen properties dun Allaah ku hadani da su I'm into that business as well.

Allaah yasa mugama lafiya Allaah ya bamu lafiya da zama lafiya da abunda lafiya zata ci da gamawa lafiya da nisan kwana mai albarka amin.

Allah ya hada kowa da rabonshi na alkhairi amin

Sufiyanu Ahmad Dan Sokoto
08165128721

Address

Abuja

Telephone

+2348165128721

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hadin Aure a Musulunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category