Zaria Youth Association

Zaria Youth Association Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zaria Youth Association, Legal, Office Number 1 Kofar kibo Zaria city, Zaria.

ZARIA YOUTH ASSOCIATIONPUBLIC ANNOUNCEMENTThe Zaria Youth Association, under the leadership of Rt. Comrade Yusuf Bello U...
17/02/2026

ZARIA YOUTH ASSOCIATION

PUBLIC ANNOUNCEMENT

The Zaria Youth Association, under the leadership of Rt. Comrade Yusuf Bello Umar(Limamin Matasa), hereby invites interested youths to register for a forthcoming Free Solar Installation Training Programme.

The training is organized by the Zaria Youth Association in collaboration with A & K Electrical Services Limited, and is fully sponsored by Engr. Abubakar Yakubu Ganganfa, CEO of A & K Electrical Services Limited.

This initiative aims to equip participants with practical skills in solar electrical installation and to empower youths, particularly those affected by unemployment, with opportunities for self-reliance.

Interested applicants should submit their details through the link below:

https://forms.gle/TwyChBBDEKa8FHuT9

All eligible youths are encouraged to apply promptly.

Signed:
Habeeba Ahmad
General PRO II
Zaria Youth Association

Zaria Youth Association An Bukaci Matasa da suyi Amfani da wannan Dama domin yin Rijista na Tura bayanai su gameda horas...
16/02/2026

Zaria Youth Association

An Bukaci Matasa da suyi Amfani da wannan Dama domin yin Rijista na Tura bayanai su gameda horaswa da za Ayi na koyarda yadda Ake Hada tsarin wutar lantarki mai Amfani da hasken Rana wato solar

Zaku iya Tura bayanku ta wannan link kamar haka

*FREE SOLAR INSTALLATION TRAINING*
_Zaria Youth Association_
In collection with
_A& K Electrical Services Limited_

https://forms.gle/TwyChBBDEKa8FHuT9

Eng. Abubakar Yakubu Ganganfa CEO A&K Electrical Services Limited shi ne ya Dauki nauyin horaswa tareda Hadin Gwiwa ga shugaban wannan Kungiya RT Comrade Yusuf Bello Umar (LIMAMIN MATASA)

Tsarin Dai nada nufin ceto Al umma mussamman Matasa dake Fuskanta karancin Aikinyi

Sanarwa

Isah Yusuf

General PRO

Zaria Youth Association Kungiyar Matasan Zaria karkashin Jagorancin Rt Comrade Yusuf Bello Umar  ya Tabbatar da cewa A R...
14/02/2026

Zaria Youth Association

Kungiyar Matasan Zaria karkashin Jagorancin Rt Comrade Yusuf Bello Umar ya Tabbatar da cewa A Ranar litini za a Fara Rijista ga Masu Ra ayin samun dama koyarwa na tsarin wutar lantarki mai Amfani da hasken Rana wato solar wanda Eng. Abubakar Yakubu Ganganfa CEO A&K Electrical Services Limited yadauki nauyi.

Gareku Matasa kada kubari wannan Dama ta wuceku

Sanarwa

Isah Yusuf

General PRO

Zaria Youth Association A Ranar Lahadi 11/01/2026 Rt Comrade Yusuf Bello Umar ya Gabatar da jawabinsa na Ayyukan da Za'a...
12/01/2026

Zaria Youth Association

A Ranar Lahadi 11/01/2026 Rt Comrade Yusuf Bello Umar ya Gabatar da jawabinsa na Ayyukan da Za'a Gabatar A wannan shekarar

Taron Dai Ya Samu Halartan Wasu Daga Cikin shugabanni domin tattauna batun da ya Shafi cigaban Matasa mussamman Sana'o'i Dogaro da Kai

Sanarwa

Isah Yusuf

General PRO

10/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmad Aliyu, Prince Nathaniel, Ibrahim Abdullahi

ZARIA YOUTH ASSOCIATION Sakon  Sabuwar Shekara ga Dukkanin Matasan dake Zariya Alhamdulillah 🥰Shekarar 2025 ta kasance s...
01/01/2026

ZARIA YOUTH ASSOCIATION

Sakon Sabuwar Shekara ga Dukkanin Matasan dake Zariya

Alhamdulillah 🥰
Shekarar 2025 ta kasance shekara mai Cike da ƙalubale wanda aka Fuskanta a Yankunan Zariya da kewayenta, Hakika an Fuskanci ƙalubale masu mahimmanci a Wasu lokutan da Dama Amma duk da ƙalubalen da aka fuskanta wannan Kungiya tayi nasarar wajen sauya rayuwar matasa sama da Mutum Dari hudu 400 a Zariya da kewayenta cikin watanni Goma Sha biyu da S**a Gabata 12 nasarorin da aka samu a shekarata data Gabata sun Hada da

- Samarda Karatun ilimin na'ura Mai kwa-kwalwa wato (computer)Tareda Bada Takardar shaidar ga É—alibai 50 a Cibiyar Ilimi ta Al-Ihsan

- Samarda Ayyukan Dogaro da Kai ga bankin Microfinance na Moniepoint BRM ga Matasa 30

-
- Anyi Nasarar horasda Matasa Sana'ar Gyaran Waya ga matasa Mutum 150
-
- har ila yau Anyi Nasarar horasda Matasa ta yadda zasu Amfana da samarwa Al umma katin ciran kuÉ—i ta hanyar Hadin gwiwa da bankin Opay ga matasa sama da Mutum Dari da hamsin150
-
- An Horar da matasa Sana'o'i kiwon Kifi a karkashin kungiyar ZYA ga matasa sama da Mutum Dari 100 tareda Hadin Gwiwa da Wata kamfani domin sarrafa yadda za a cigaba da Gudanar da Sana'o'i

Wannan shine Aiki na karshe Wanda wannan Kungiya tayi a shekarata 2025 data Gabata

Jimilla, matasa 480 daga Zariya da kewaye s**a amfana da shirye-shiryen

Yayinda a Shekarar 2026 amfara tsara manyan shirye-shirye waÉ—anda za su zama damammaki na rayuwa ga Dukkanin matasa Dake FaÉ—in Zariya Asailinda Ake Saran shugaban Kungiya
RT Comrade Yusuf Bello Umar zai Gabatar da jawabinsa ayayin Wani taro da Ake Shirin Gudanarwa

Yusuf Bello Umar ya Kuma Godewa Daukacin shugabanni da membobi na wannan Kungiya bisa kokarin da s**ayi domin Samarda cigaba ga a shekarar data Gabata

Sanarwa

Isah Yusuf

General PRO

Zaria Youth Association A Ranar Lahadi data gabata aka yaye daliban da S**a Rubuta jarabawarsu Bayan  kammala horaswa da...
20/12/2025

Zaria Youth Association

A Ranar Lahadi data gabata aka yaye daliban da S**a Rubuta jarabawarsu Bayan kammala horaswa da akayi Masu na kiwon kifi,

A Halin Yanzu ana mai sanarwa ga Dukkanin wadanda s**ayi nasarar Rubuta jarabawar ta karshe cewa an sami nasarar kaddamarda *ZYA Fish Farm Cooperative*.
Wannan kamfani ne wanda kungiya ta kirkira domin karfafa hadaka a tsakanin wadanda s**a koyi wannan Sana'a akar kashin Jagorancin shugaban kungiya Rt Comrade Yusuf Bello Umar

A nasa ran kungiya zata taimaka wurin rainon wannan kamfani ta hanyar zuba hannun jari Wanda Ake Tunanin cigaba da kiwon kifin domin Samarda kudaden shiga ga Dalibai da Wasu Daga Cikin shugabanni Kungiya domin tabbatar da gwajin koyarwa da Akayiwa Dalibai.

Ayayin gabatar da bukin yayen Daliban Wanda S**a Rubuta jarabawar

Har ila yau Akwai Bukatar Dalibai dasu Nima sanin makamar Aiki ta yadda Ake kiwon kifi na wucin gadi ga wadanda s**a tsallake jarabawarsu acikin wannan kamfani bayan samun wannan sanin makamar Aikin

Ana saran kamfani zai fara aiki a watan Fabreru Zuwa watan maris na shekarata 2026

Kazalika a wannan lokaci ne
za asa irre na kifi Inda Za'a zuba hannun jari na kiwon kifi sannan membobi sucigaba da kulawa da wannan kamfani tare da sa idon kungiya har akaima lokacin fidda Riba

Da yake jawabinsa Rabil Dayyab Muhammad shugaban jami'in gudanarwa na kamfanin
*ZYA FISH FARM CO-OPERATIVE*

Ya Kuma yi Kira ga Dukkanin Dalibai suyi kokari wajen gudanar da tsarin sanin makamar Aiki wanda kamfanin *LAUMAN FISHERIES* ta dauki nauyin bayar da horaswa.

Zamu cigaba da kawo muku bayanai gameda tsare tsaren wannan kamfani da yadda komi zai cigaba da kasancewa.

Sanarwa

Isah Yusuf

General/PRO

20/12/2025

The aim of this Association is to empower Zaria youth.
.

Jumma’at Mubarak to our able President. May Allah continue to grant you wisdom, strength, and guidance as you lead our y...
19/12/2025

Jumma’at Mubarak to our able President. May Allah continue to grant you wisdom, strength, and guidance as you lead our youth towards progress and unity. 🤲

Magaga
S.A Media ZYA

Zaria Youth Association An ya bawa Eng. ABUBAKAR YAKUBU GANGANFA CEO A&K ELECTRICAL SERVICES LIMITED Bisa kokarin na Shi...
16/12/2025

Zaria Youth Association

An ya bawa Eng. ABUBAKAR YAKUBU GANGANFA
CEO A&K ELECTRICAL SERVICES LIMITED Bisa kokarin na Shirin tallafawa Al umma mussamman Matasa Dake FaÉ—in karamar hukumar Zaria da Sabon Gari a yunkurinsa na Shirin daukar nauyi Horas da Matasa domin koyar dasu yadda Ake hada wutar lantarki Mai Amfani da hasken Rana wato solar.

Shugaban Kungiyar Matasan Zaria Rt Comrade Yusuf Bello Umar ya Bayyana haka ne a lokacin da yake jawabinsa Yayin Gudanar da Taron Bikin Yayen Dalibai na kiwo kifi

Da yake jawabinsa Eng. ABUBAKAR YAKUBU GANGANFA
CEO A&K ELECTRICAL SERVICES LIMITED ya Tabbatar da cewa a shir'ye yake domin ya tallafawa kungiyar da Dukkanin kayayyakin da Ake Bukata domin yin Amfani da kwarewa ta hanyar da za a horas da Matasan domin su Kasance Masu Dogaro da kansu ta hanyar Rungumar Sana'o'i hannu

Rt Comrade Yusuf Bello ya nuna Farin Cikinsa Tareda yin Fatan Al khairi ga Eng. ABUBAKAR YAKUBU GANGANFA
CEO A&K ELECTRICAL SERVICES LIMITED bisa namijin kokarin da yakeyi wajen tallafawa Ayyukan Al umma ya Kuma bayyana Aikin a matsayin na farko a shekarata 2026

Idan Dai za a iya tunawa a Baya Shugabannin Kungiyar sun Mika kokon bararsu ga Masu Hannun da shuni Ciki harda ziyarta Fadan Mai Martaba Sarkin zazzau Malam Ahmad Nuhu Bamalli CFR domin tattauna batun Yadda Za'a tallafawa Al umma Wanda a yanzu Ake ganin jajircewar na cigaba da haifar Da da Mai Ido

Sanarwa

Isah Yusuf

General PRO

Zaria Youth Association Amadadin Daukacin Membobi da Shugabanni  wannan Kungiya na yiwa Daukacin Al umma Ban Gajiya bisa...
16/12/2025

Zaria Youth Association

Amadadin Daukacin Membobi da Shugabanni wannan Kungiya na yiwa Daukacin Al umma Ban Gajiya bisa Taron da aka Gudanar na Yayen Dalibai Masu kiwon kifi da Fatan kowa ya koma Gida lafiya.

Har Ila yau Shugaban Kungiya RT Comrade Yusuf Bello na mikason Godiyarsa ga Sauran Al umma Hadi da Manya Baki Da S**a Halarta wannan taro tareda Gudunmuwar da S**a Bayar ayayin Gudanar da Taron da S**a Hada da

1- Malam Bala Galadima commander KADVS Kaduna state zone one

2- Malam zmujitapha Sambo
ZYA Patron

3- Eng. Abubakabar Yakubu Ganganfa CEO A&K Electrical Services Limited

4- Mr. Usman muh'd Lawal
CEO Lauman Fisheries

5- Hon.isah Haruna Muhammad (IHAMO) member represent Zaria Waje at Kaduna state House of Assembly

6- Yusuf Aliyu- NYCN Coordinator Zaria LG

7) Malam Umar hassan waziri - Former accountant General Kaduna State

Da shuwagabannin daliban lardin Zazzau da sauransu

Wannan Sakon ban Gajiya ne amadadin Shugabannin Kungiya tareda Membobi

Sanarwa

Isah Yusuf

General PRO

Address

Office Number 1 Kofar Kibo Zaria City
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaria Youth Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category