20/02/2026
ALHMDULILLH
Mai Martaba LAMIDO TORO Hrh. Alh. Umar Adamu Toro ya sami halartar taron bude Tafseerin Al-Qur'ani mai Girma a babban masallacin mu na Jibwis Tilden Fulani NHQs Jos wonda Dr. Hassan Abubakar Dikko da alaraman sa Al-Hafiz Abubakar A. Abdullahi zasu gabatar a bana.
Allah ya Kara Jagoranci 🤲