01/09/2026
﴿وَإِنَّهُۥ لَتَنزِيلُ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ﴾ (192)
“Haƙiƙa, wannan (Alƙur’ani) saukarwa ce daga Ubangijin talikai.”
﴿نَزَلَ بِهِ ٱلرُّوحُ ٱلۡأَمِينُ﴾ (193)
“Ruhul-Amin (Jibrilu) ne ya sauko da shi.”
﴿عَلَىٰ قَلۡبِكَ لِتَكُونَ مِنَ ٱلۡمُنذِرِينَ﴾ (194)
“Ya saukar da shi a kan zuciyarka, domin ka kasance daga cikin masu gargaɗi.”
﴿بِلِسَانٍ عَرَبِيّٖ مُّبِينٖ﴾ (195)
“Da harshe Larabci bayyananne.”