Gaskiya Daya ce

Gaskiya Daya ce Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiya Daya ce, Legal, Minjibir LG, Kano.

04/01/2026

Ku fara karanta saƙon ALLAH kafin ku karanta na bayin ALLAH, Ku fara buɗe Alƙur'ani littafin ALLAH kafin ku buɗe wayoyinku.

02/01/2026

Ba duk abunda baka so bane Sharri gare ka, wani abun Alherine Gareka💥

02/01/2026

“What is one habit that changed your life? Comment below.”

02/01/2026

*Wata Rana zaka sauka a online ba za a ƙara jin ɗuriyar ka ba sai ranar Al-Qiyama, don haka ka zama mai yaɗa Alheri.*

02/01/2026

Kallah Kai! Kallah Kai!! Kallah Kai!!!

Allah Yajiqan Dr. Tauhidi Imam Idris Abdulazeez.

02/01/2026

*"Duk wanda ya saba da yin gaskiya, zai huta a ransa. Amma wanda ya saba da karya, kullum cikin fargaba yake. Gaskiya tana daɗi ko da kuwa tana da wuya."*

01/01/2026

Addinin musulunci, addini ne mai zaman kansa, baya koyi da kowanne iron addini

01/01/2026

Gaskiya Daya ce
Murnar sabuwar shekara haramun ne domin koyi ne da kiristoci.

01/01/2026

waliyyan Allah sune ko bayan sun mutu idan s**ai magana sai ta tabbata

In kaji Ana sara da s**a basa hana gamji tofo🔥🔥🔥🔥🔥🔥     To dan najeriya kenan
01/01/2026

In kaji Ana sara da s**a basa hana gamji tofo🔥🔥🔥🔥🔥🔥

To dan najeriya kenan

31/10/2025

Daliban Ilmi ku matso kusa malam na mgana

Address

Minjibir LG
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Daya ce posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category