Comrade Najib Dayyabu Gozaki

Comrade Najib Dayyabu Gozaki Public awareness and enlightenment page comfortable

N U T Chairman together with KAFUR LOCAL GOVERNMENT CHAIRMAN
26/06/2024

N U T Chairman together with KAFUR LOCAL GOVERNMENT CHAIRMAN

08/02/2024

Tsohon Malamin jami'ah guda s**a dakatar, don kawai yayi hukunchin da ya saɓa ma turawan yamma

08/02/2024

Baka sanin a Nigeria akwai "DOKA" sai idan talaka mai neman na magi ya samu akasi. Ni dama nasan za ai haka, Allah ya kyauta.

04/02/2024
Bulama na magana
26/01/2024

Bulama na magana

Barka da Jumu’a

29/01/2023

Gaskiya ne malam

24/08/2022

Dole gwamnati ta dauki mataki kan kisan Sheikh Goni Aisami - Bala Lau

Karin bayani: https://bbc.in/3QQabWi

24/08/2022

Kungiyar IZALA ta tara kudi Naira miliyan dari da bakwai ta dalilin tattara fatun layya (₦107,704,484.25)

✍️Ibrahim Baba Suleiman

Kungiyar wa'azin musulunci mai kira a kau da bidi'a a tsaida sunnar Annabi Muhammad mai tsira da aminci, ta tara naira miliyan dari da bakwai da dari bakwai da hudu da naira dari hudu da hudu da kwabo ashirin da biyar (₦107,704,484.25) na tattara fatun layyan da ya gabata na shekarar 1443/2022.

A bana Jihar da tafi ko wace jiha kawo kudi itace jihar Sokoto inda ta tara Naira miliyan goma sha uku da dubu dari takwas da tamanin da shida da naira hamsin kacal (13,886,050,00)

Jihar kaduna ita tayi na biyu inda ta tara fatun Naira miliyan goma sha uku da dubu dari uku da talatin da tara da naira dari shida kacal. (₦13,339,600.00).

Jihar Kebbi ita tayi na uku inda ta tara fatun Naira miliyan goma da dubu dari da sha biyar da naira dari biyu da tamanin kacal. (₦10,115,280,00)

Haka lamarin ya gudana a dukkan jihohin Naijeria talatin da shida harda Abuja.

A cikin bayanan sa shugaban IZALA na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yabawa al'ummar kasar matuka wajen bada hadin kai a wannan aikin tare da tabbatar da gudanar da kudaden kamar yadda yakamata, ya kuma yabawa tare da jinjina ga kwamitin tattara fatun layyan da kwamandojin agaji da s**a tura wakilai a ko wace jiha kuma s**a jajirce wajen ganin aikin ya gudana yadda ake bukata.

A baya angina katafaren masallaci da gidan shan magani gami da katafaren masaukin baki a cikin birnin Abuja duka da kudaden fatun layyan da jama'a ke badawa.

Allah ya sakawa duk wanda ya sanya jarinsa a wannan aiki da gidan Aljanna. Amin

JIBWIS NIGERIA 🇳🇬
[email protected]
25-Muharram-1444H
23-August--2022

Address

Zaria Road
Kafur

Telephone

+2348058542038

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade Najib Dayyabu Gozaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Comrade Najib Dayyabu Gozaki:

Share

Category