31/05/2023
Sakan barka da safiya tare da fatan alkhairi zuwa ga maigidana kuma ubangidan matasa sada da 100 cikin gari dakuma gefen karamar hukumar kafur.
Allah yakaro girma,
Daraja, Daukaka, tare da cigaba mai Albarka.
Umar shatiman dan galadiman kafur
Tare da abba kafur