Warji Royal gallery

Warji Royal gallery "from Allah we belong and to Him
We will return."��

17/09/2026

TAKARDAR SARAUTAR TURAKIN MAI MARTABA SARKIN WARJI

Masarautar Warji ƙarƙashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Warji, HRH Alh. Ibrahim Samaila Boyi, ta tabbatar da sarautar Turakin Mai Martaba Sarkin warji ga Alh Usman Sama’ila Dagu

Wannan Yabiyo Bayan Zama Da Majalisar Masarutar Tayi Bisa gudunmawa, jajircewa da hidimomin alheri da ya ke bayarwa ga al’umma da Masarautar baki daya.

Masarautar Warji na taya sabon Turaki murna tare da yi masa fatan nasara, hikima da taimakon Allah Yamar Jagoranchi .

Allah Ya Fisheka Kunyar Mai Martaba Sarki Tare Da Majalisarsa

✍️Kabiru Shu’aibu
S A Media Warji Emirate Council.

17/09/2026
Yau Kenan Mai Martaba Sarkin Warji HRH Alh Ibrahim Samaila Boyi Ya Jagoranchi Al’umma Domin Yin Sallar Rokon Ruwa Haka Y...
17/09/2026

Yau Kenan Mai Martaba Sarkin Warji HRH Alh Ibrahim Samaila Boyi Ya Jagoranchi Al’umma Domin Yin Sallar Rokon Ruwa

Haka Yabiyo Bayan Rashin Ruwa Damuke Fama Dashi Na Tsawon Satikai.

Mai Martaba Sarki Yache Da’achiga Dayin Sallar Har Sai Abunda Muke Roko Ya wadatarmu .

Muna Rokon Allah Ubangiji Yashayarmu Ruwa Mai Albarka,Ya Shayarmu Ruwa Daidai Damu Allah Ya Albarkachi Abunda Muka Shuka.

12/09/2026

Sarkin mai kwana sallah✊👑🕌

Congratulations chairman
12/09/2026

Congratulations chairman

♥️✊💯
12/09/2026

♥️✊💯

MAI MARTABA SARKIN WARJI YA YI TA’AZIYYA, DA TAYA SABON SARKIN GUMEL MURNAMai Martaba Sarkin Warji ,Alhaji Ibrahim Samai...
08/09/2026

MAI MARTABA SARKIN WARJI YA YI TA’AZIYYA, DA TAYA SABON SARKIN GUMEL MURNA

Mai Martaba Sarkin Warji ,Alhaji Ibrahim Samaila Boyi,Tare da takwarorinsa sarakunan Ningi, Burra, da Ari domin isar da ta’aziyyarsu ga Masarautar Gumel bisa rasuwar Sarkin Gumel, Alhaji Dr. Ahmad Muhammad Sani II, CON, wanda ya rasu a ranar Alhamis da ta gabata.

Kazalika, Mai Martaba Sarkin ya yi amfani da wannan dama wajen taya sabon Sarkin Masarautar Gumel, Alhaji Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani II, murnar nadin da Gwamnatin Jihar Jigawa ta yi masa a matsayin sabon Sarkin Masarautar Gumel, bayan rasuwar
Ya kuma taya sabon Sarkin Gumel, Alhaji Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani II, murnar nadin da aka yi masa, tare da yi masa fatan Allah Ya ba shi ikon sauke nauyin da aka dora masa na jagorantar Masarautar Gumel.

Kabiru Shu’aibu
S A Media Warji Emirate Council.

Adawo lafiya adalin Sarki
07/09/2026

Adawo lafiya adalin Sarki

Friday 🕋
04/09/2026

Friday 🕋

Address

BASDP YALWA Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Warji Royal gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category