Hisbah Mando Detachment

Hisbah Mando Detachment Amru bil ma'aruf

22/02/2026

Big shout out to my newest top fans! Mu'hd Sani Zakari, Prince Cee, Adam Abubakar, Surajo Saeed, El Asheer Khalid, Haroon Haaxo'skid, Naseer Adam, Murtala Ibrahim Dankadi, Officers Lawal, Ibrahim Officer, Hassan Ahmad, Hisbah Gwanda Detachment

22/02/2026

Yah Allah Kasa Ayyukan mu na Alheri Su Rinjayi na Sharrin'mu Kamin Ranar Tonon Assiri 🤲

13/02/2026

SUNNONIN RANAR JUMA'AH GA KOWANI MUSULMI... 👇

04/02/2026

Ya Allah kasa muyi kyakkyawar karshe 🙏

03/02/2026

❝Duk abinda kasan cewa sai ka buya zaka yishi; Sam bai cancanci ka fara shi ba.❞

03/02/2026

اللهم بارك لنا في وشعبان وبللغنا رمضان
🙏🙏🙏

18/01/2026

Za,a Jarabceka Da Jinkirin Samun Wani Abu Wanda Kake Burin Mallaka Amma Idan Kayi Hakuri Sai Allah Yabaka Abun Harda Qari

09/01/2026

Ku Yawaita Sadaka Tanah
Yaye Bakin Ciki Da Damuwa
Inji Manzon Allah ( S A W,) 🙏
Yaa Allah Kabamu Mubada

YA KAMATA KA ZAM KANA SANE DA ABUBUWA HUDU:1- Ba kafi karfin kayi kuskure ba.2- Ba zai yiwu akoda yaushe yazam kai keda ...
05/01/2026

YA KAMATA KA ZAM KANA SANE DA ABUBUWA HUDU:

1- Ba kafi karfin kayi kuskure ba.
2- Ba zai yiwu akoda yaushe yazam kai keda nasara ba, ko kuma a koda yaushe kai keda rashin nasara ba.
3- Ba zaka samu gagarumar nasara ba sai kayi kokari.
4- Rashin nasararka ba shi yake nuna cewa taka ta kare ba.

01/01/2026

Bakada ko Sisi, Damuwa tayi ma Yawa amma ana Sallame Sallah ka tashi ka tafi, Toh wakakeso yamaka maganin Matsalarka

28/12/2025

Hutu da natsuwa suna tare da mai neman yardar Allah a ayyukansa. Allah Ka azurtamu da ikhlasi a dukkan ayyukanmu

Address

Afaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hisbah Mando Detachment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Hisbah Mando Detachment:

Share

Category