Arewa Youth Peace Awareness Movement

Arewa Youth Peace Awareness Movement AREWA must wake up, Unite and we shall overcome the little trouble we're into in our Nation Nigeria.

Arewa Youth Peace Awareness Movement (AYPAM) is originated, to impact vibrant taught to all Arewa Youths & resilient towards their Duties & Obligations..

Masha Allah ChairmanHRH. Hon. Usman Gimba....
27/03/2025

Masha Allah Chairman
HRH. Hon. Usman Gimba....

Mai girma Chairman na wannan kungiya ma daraja, ya kira taron marayu cikin garin Pataskum jihar Yobe. Yayin da ya raba m...
27/03/2025

Mai girma Chairman na wannan kungiya ma daraja, ya kira taron marayu cikin garin Pataskum jihar Yobe. Yayin da ya raba musu sutura d'inkaku da Kuma takalma da kyautar kudi à cikin wañan wata na Ramadan Mai albarka....
Allah ya saka maka da gidan Aljannah Sir......

27/03/2025

Wanan duka za'a raba su zuwa jahohi Sha'tara namu na Arewacin Nigeria

Mai girma Grand Patron na wanan kungiya mai albarka ya cire zakka sa na shekarar 2025 cikin watan Ramadan Mai albarka🙏🙏W...
27/03/2025

Mai girma Grand Patron na wanan kungiya mai albarka ya cire zakka sa na shekarar 2025 cikin watan Ramadan Mai albarka🙏🙏Wanda mutane 600 zasu samu haka kamar yadda ya Saba.... Allah ya Kara maka daukaka Alhaji Aminu Al'Amura world wide

Wannan post ya chanchanci Godiya...Sako be daga bakin Shugaban Social Media na AYPAM🙏
16/12/2024

Wannan post ya chanchanci Godiya...
Sako be daga bakin Shugaban Social Media na AYPAM🙏

13/12/2024
07/10/2024

Welcome........ 🤝
Sannu da zuwa....... 🙏

Address

Maitama Way
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Youth Peace Awareness Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category